RSH Tsarin Binciken Kai Na Bunƙasar Ƙungiyar Kiyayewa Sample Contracts

RSH Tsarin Binciken Kai na Bunƙasar Ƙungiyar Kiyayewa
RSH Tsarin Binciken Kai Na Bunƙasar Ƙungiyar Kiyayewa • July 27th, 2022

Wannnan kayan aikin na binciken kai na kiyayewa, shi ne tushen karfafa bunƙasar ƙungiyarka. Zai ƙirƙiri tushen tattaunawa tsakaninka da mai jagoranka (ko dai na ciki ne ko na waje) don ya gano ɓangarorin da zai karfafa bunƙasa. Za ka yi nazarin binciken bunƙasar kungiya tare da mai jagoranka, sannan ku yi amfani da sakamakon da kuka samu wajen samar da wani tsari wanda zai inganta kiyayewar kungiyarka. Ya kamata kungiyarka ta mallaki kundin tsarin aikin kuma ya yi aiki da shi.