Self-Assessment Tool for Organizational Strengths Sample Contracts

Binciken Kai na RSH akan Ƙarfin Kariya na Ƙungiya
Self-Assessment Tool for Organizational Strengths • June 25th, 2021

Wannan kayan aikin kariya na binciken kai shine tushen karfafa ƙarfin ƙungiyarku. Zai zama tushen tattaunawa tsakaninku da jagoran ku don gano ɓangarori na fifiko da za'a karfafa. Zaku yi bitar binciken ƙarfin ƙungiyan tare da jagoranku kuma ku yi amfani da sakamakon don haɗa wani shiri wanda zai inganta ƙarfin iya kariya na ƙungiyarku. Ya kamata ƙungiyarku su ɗauki nauyin gudanar da matakai da aka shirya.