Microsoft License Terms Sample Contracts

SHARUƊƊAN LASISIN SOFWAYAN MICROSOFT SISTEM ƊIN AIKI NA WINDOWS
Microsoft License Terms • May 21st, 2024

Dangane da yadda ka samu manhajan Windows, wannan yarjejeniyar lasisi ne tsakanin (i) ka da kuma mai ƙirar na´uran ko mai shigar manhaja wanda ya raba manhaja tare da na´urarka; ko (ii) ka da kuma Microsoft Corporation (ko, dangane da wurin da kake zaune, ko idan shi kasuwanci ne, inda babban wurinka na kasuwanci ne, ɗaya daga masu-alaƙarta) idan ka samu manhajan daga